Kalaman na Buhari na zuwa ne sa’o’i bayan da tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El Rufa’i ya ce ya fadawa Buhari cewa ...
Babban mai taimaka wa Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin kan harkokin ketare ya fada yau Alhamis cewa, ya shaidawa ...
Shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan makon ya duba batun ficewar tsohon gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasiru El-rufa'i daga jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya zuwa jam'iyyar SDP.
A shirin Nakasa na wannan makon za mu fara da bankwana ne da Fatima Mali mai aikin waye kai da ba da horon sana’oin hannu a ...
Shirin shi ne kashi na biyu a wannan makon inda ya duba yadda ake samun sabanin da ke kai ga cin zarafi a zamantakewar aure.
Shirin fim mai taken “No Other Land,” labarin ‘yan gwagwarmayar Falasdinawa da ke fafutukar kare al’ummomin su daga yunkurin ...
Sojojin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun musanta a ranar Lahadi cewa an kama wasu mayaka 20 da ke da alaka da kisan ...
Halin da manoman shinkafa a Zabarmari na jihar Borno ke ciki bayan 'yan Boko Haram sun kashe kinamin hamsin; Kasuwar Birnin ...
Carney mai shekaru 59 da haihuwa ya kayar da tsohuwar Ministar Kudi Chrystia Freeland wacce ta zo ta biyu a zaben wanda kimanin mambobin jam’iyyar 150,000 suka kada kuri’a.
Ministocin sun gudanar da taron share fagge da tuntubar juna da mayar da hankali a kan sake gina zirin da yaki ya daidaita ba ...