Babban mai taimaka wa Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin kan harkokin ketare ya fada yau Alhamis cewa, ya shaidawa ...
Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Marco Rubio, ya fada a ranar Laraba cewa zai zama “abin takaici matuka” idan Rasha ta ki ...
Fafaroma Francis na ci gaba da murmurewa daga cutar pneuomonia bayan da sakamakon hoton kirjinsa da aka dauka ya nuna yana ...
Real Madrid ta doke Atletico Madrid a bugun fenariti a gasar Zakarun Turai ta Champions League don ci gaba da kare kambunta a ...
Shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan makon ya duba batun ficewar tsohon gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasiru El-rufa'i daga jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya zuwa jam'iyyar SDP.
Wani fitaccen shugaban ‘yan bindiga Salisu Mohammed, wanda aka fi sani da Dogo Saleh, mai shekaru 21, ya gamu da ajalinsa a hannun ‘yan kungiyarsa bayan da jami’an rundunar ‘yan sandan babban birnin ...
Yan aware da ke tawaye sun yi awon gaba da wani jirgin kasa a kudu maso yammacin Pakistan, inda suka kashe direban tare da jikkata fasinjoji. Gwamnati ta kubutar da fasinjoji 155, amma har yanzu ba a ...
Sakataran Harkokin Wajen Amurka Marco Rubio ya fada a ranar Litinin cewa, Amurka na fatan ganin an warware batun dakatar da ...
A ranar Litinin shugaban Amurka Donald Trump ya sha alwashin murkushe masu zanga-zangar goyon bayan Falasdinawa a manyan ...
Carney mai shekaru 59 da haihuwa ya kayar da tsohuwar Ministar Kudi Chrystia Freeland wacce ta zo ta biyu a zaben wanda ...
Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon ci gaba ne kan batun yadda wani shugaban 'yan dako a jihar Borno da ke Najeriya ya sa ...
LAFIYARMU: A cewar Hukumar Lafiya ta Duniya mutane biliyan 2.5 ne suke bukatar akalla wani nau’i kayan fasaha dake taimakawa ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results