Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman kan kasar Syria yana kira da a kawo karshen tashin hankali da kare fararen hula, ...
Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan halin da siyasar Najeriya ke ciki tun bayan sanar da komawar tsohon ...
Kalaman na Buhari na zuwa ne sa’o’i bayan da tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El Rufa’i ya ce ya fadawa Buhari cewa ...
Babban mai taimaka wa Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin kan harkokin ketare ya fada yau Alhamis cewa, ya shaidawa ...
Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Marco Rubio, ya fada a ranar Laraba cewa zai zama “abin takaici matuka” idan Rasha ta ki ...
Fafaroma Francis na ci gaba da murmurewa daga cutar pneuomonia bayan da sakamakon hoton kirjinsa da aka dauka ya nuna yana ...
Real Madrid ta doke Atletico Madrid a bugun fenariti a gasar Zakarun Turai ta Champions League don ci gaba da kare kambunta a ...
Jami'an tsaron Somaliya a ranar Laraba sun kawo karshen wani harin da ya dau sa'o'i 24 a wani Otel da ke tsakiyar birnin ...
Yan aware da ke tawaye sun yi awon gaba da wani jirgin kasa a kudu maso yammacin Pakistan, inda suka kashe direban tare da jikkata fasinjoji. Gwamnati ta kubutar da fasinjoji 155, amma har yanzu ba a ...
Wani fitaccen shugaban ‘yan bindiga Salisu Mohammed, wanda aka fi sani da Dogo Saleh, mai shekaru 21, ya gamu da ajalinsa a hannun ‘yan kungiyarsa bayan da jami’an rundunar ‘yan sandan babban birnin ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
Shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan makon ya duba batun ficewar tsohon gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasiru El-rufa'i daga jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya zuwa jam'iyyar SDP.